An yankewa Dan China daya kashe ummita hukuncin kisa.
Author -
Bashir A Bashir
March 26, 2024
0
An yankewa Dan China daya kashe ummita hukuncin kisa.
Babbar Kotun Jihar Kano ta yankewa (Geng Quarong) Hukuncin Kisa ta hanyar rataya bisa samun sa da laifin kashe wadda yake nema (Ummu - Khulsum Sani Buhari)