Yanzu-Yanzu Aminu Daurawa ya ajiye muƙamin sa
March 01, 2024
0
Shekh Aminu Daurawa shine yabayyana hakan a wani fefen bidiyo da ya wallafa shi a shafinsa na Facebook a daren jiya, jim kaɗan bayan Gwamanan Kano Alh Abba Kabir Yusuf yayi wasu kalamai a kan salon ayyukan hukumar ta hisba.
Tags