Yanzu-Yanzu Daurawa ya dawo kan muƙaminsa na kwamandan Hisbah
March 04, 2024
0
Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo kan muƙaminsa na babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano bayan tattaunawa da gwamnan jihar kano a fadar gidan gwamnatin jihar
Tags