Fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado ta rasu.
Jarumar ta Rasu ne a yau Talata kamar yadda wani makusancinta ya bayyanawa Nasara Radio.
Mun tambayeshi ko Jarumar tana fama da wata lalurar amma yace lafiyarta kalau.
Muna Addu'ar Allah ya gafarta mata.