Barista Aisha, ta yi bayani kan mahimmancin kulawa da hakkin Æ´aÆ´a mata da basu duk wata mata da ta kamata domin inganta rayuwar su musanman wajen samun ingantaccen ilimi da kyakkyawar rayuwa.
Kwamaret Kabiru Sa'id Dakata babban darakta na kungiyar CAJA, ya bayyana mahimmancin wayar da kai, domin inganta rayuwar mata, matasa da al'umma baki É—aya.
Taron bitar ya samu halartar jami'an tsaro daga hukumar Æ´ansanda, hukumar Hisba, Alkalai, Lauyoyi, Æ´anjaridu da sauran ma'aitakatan gwamnati.