Home Labaran Ketare Yanzu-Yanzu anga watan ƙaramar Sallah a Nijar Yanzu-Yanzu anga watan ƙaramar Sallah a Nijar Author - Bashir A Bashir April 09, 2024 0 Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce an ga watan a jihohi biyar, abin da ke nufin gobe Talata ce ranar Idin Ƙaramar Sallah. Majalisar Koli ta Addinin Musulunci a Jamhuriyar Nijar ta ce an ga watan Shawwal a wasu sassan kasar.Sanarwar ta kara da cewa Nijar za ta yi sallah ranar Talata ba Laraba ba kamar wasu sassan duniya. Tags Labaran Ketare Facebook Twitter Whatsapp Newer Older