Yanzu-Yanzu jam'iyyar NNPP ta sauya sabon tambari
April 05, 2024
0
Jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari ta sauya sabon tambarin ta, inda sabon yake É—auke da hoton hula da littafi sannan da bayani mai nuna cewa: "ilimi ga duk al'umma"
Tags