An gudanar da taron bita kan harkokin zaman lafiya da sasanci tun daga tushe a ɗakin taro na Mambayya daka nan Kano. Taron wanda aka shirya na tsahon kwanaki uku zai yi duba yadda al'ummar garin Panshekara da Ƙosawa wanda suke ƙarƙashin ƙananun hukumomin KUMBOTSO da KURA zasu dinga gabatar da sasanci cikin yanayin ƙwarewa da bin doka yayin da wani rikici ya faru. Taron wanda manyan kungiyoyin sa kai na Duniya wato USAID,MERCY CORPS, WANEP suka ɗauki nauyin gabatar da dashi da haɗin gwiwar wasu kungiyoyin na Najeriya ciki har da sashen nazari da bincike na kimiyyar siyasa wato (Mambayya House)
An gudanar da taron bita kan harkokin zaman lafiya da sasanci tun daga tushe a ɗakin taro na Mambayya a nan Kano.
June 03, 2024
0
An gudanar da taron bita kan harkokin zaman lafiya da sasanci tun daga tushe a ɗakin taro na Mambayya a nan Kano.
Tags