Sannan ta sake umartar kwamishinan yansandan Kano ya gaggauta fitar da Aminu Ado Bayero daga cikin gidan sarki na Nasarawa, saboda gidan mallakin gwamnati ne, sakamakon gyare-gyaren da za a yiwa gidan.
Kwamishinan shari'a na jihar Kano barista Dederi ne ya baiyana haka a wani taron manema labarai daya gudana.