Kotun ta bayyana hakan ne biyo bayan ƙorafi da Hakimin Nasarawa Aminu Babba Ɗan Agundi ya shigar a gabanta inda yayi ƙorafi kan tsige sauran sarakunan Kano tare da maida Sarki Sunusi II kan kujerar Sarkin Kano inda ya maye gurbin Aminu Ado Bayero.
Sai dai zuwa yanzu bamu san da wace dokar kotun ta dogara ba.......
Ku biyo mu......