Jawabin hakan ya fito ne daga bakin kwamishinan ma'aikatar shari'a na jihar Kano, Barista Haruna Isa Dederi, a wani taron manema labarai da ya gudana a daren nan a fadar gwamnatin jihar Kano, kamar yadda wakilin Nasara Radio a fadar gwamnatin Kano, Jabir Ali Danabba, ya rawaito.
Yanzu-Yanzu Gwamnatin Kano na shirin rusa gidan Sarki na Nasarawa
June 21, 2024
0
Bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na fitar da Sarki Aminu Ado Bayero daga gidan Sarauta na Nasarawa ga kwamishinan Æ´ansanda na jihar Kano ta kuma shirya tsaf domin rushe gidan don yin wasu gyare-gyare a gidan kamar yadda ta ambata.
Tags