har yanzu dai ba‘a tabbatar da musabbabin afkuwar gobarar , wadda ta babbake guda cikin fadar sarkin Kano dake Kofar Kudu.
Binciken Yansanda ya bayyana cewar gobarar ta faru ne da misalin karfe 11 na daren jiya Juma’a.
Rahotanni daga rundunar yansanda a Kano sun bayyana cewar, an gano yadda aka lalata mukullin shiga fadar na baya amma ana cigaba da bincike, kamar yadda DW da DCL Hausa suka tabbatar.