Zamu tabbatar da an ƙiƙiro ayyuka masu muhimmanci kuma waɗanda zasu matukar amfanar da matasan mu tare da sauya musu tunani ta hanyar shigo da masu hannu da shuni don jin ra'ayoyin su da kuma shawarwarin su yayin ko kafin gabatar da waɗannan muhimman shiri.
Ayyukan da za'a aiwatar ƙarƙashin mataimaki na musamman ga ministan harkokin matasa sun haɗar da:.
Ƙirƙirar Ayyuka ga matasa
Koyar da matasa hanyoyin dogaro da kai
Bada Jari
Bada tallafin karatu
Bibiyar sana'o'in da zamu samar
Da sauran su.