Gwamnan Kano ya janye dokar hana fita zuwa 2pm na rana tun daga 5am na safe
August 03, 2024
0
Gwamnatin Kano ta sassauta dokar hana fita ya awa 24 da ta sanya. Kwamishina man yada labarai na jihar Baba Halilu Dantiye ne ya ambata hakan a wata sanarwa da ya yi, inda ya ce jama’a za su iya yin harkokinsu daga karfe 8 na safe zuwa karfe 2 na rana.
Tags