Rahotonnin da dandalin masu sauraron rediyo ke samu yanzu sun nuna cewa Gwamnatin Kano ta nemi a sauya yan jaridar da ke aiki a gidan Gwamnati.
Yan jaridun da abin ya shafa sun haɗa da.
1. Aliyu Yusuf, Director Public Englightment
2. Sani Suraj Abubakar, PRO
3. Adamu Dabo Dawakin Tofa, Chairman Crew-FRCN
4. Naziru Yau, ARTV
5. Sadiq Sani AA, ARTV
6. Rabiu Sunusi, Triumph
7. Umar Sheka, Freedom
8. Jabir Dan'abba, Nasara
9. Labara Sound
10. Simon AIT Cameraman
11. Nasiru Danhaki, NTA
12. Abdullahi Sule, Driver
13. Murtala Baba Kusa, Express
14. Ibrahim Muazzam, Radio Kano
Za mu kawo ƙarin bayani a gaba.