Wasu da ake zargi da garkuwa da mutane a ƙauyen Danshoshiya na yankin Kwanar Ɗan Gora a Jihar Kano sun baƙunci lahira bayan da mutanen ƙauyen suka lakaɗa masu dukan tsiya.
Hukumar ’yan sandan Kano ta tabbatar da faruwar lamarin tana mai cewa mutanen garin sun kwace waÉ—anda ake zargin ne daga hannun jami'anta.
Rundunar ta ce wasu ’yan Æ™ato da goran da suka yi nasarar cafke ababen zargin da mutanen garin ne suka lakaÉ—a masu dukan kawo wuÆ™a.