Sakamakon Daurin auren Diya ga tsohon Gwamnan Kano Engr Rabi'u Musa Kwankwaso da Dan Attajirin Dankasuwa Alhaji Dahiru Mangal,
Hakan yasanya cinkosu a cikin birnin Kano wanda ya tillastawa wasu yan majalissun Jihar fita daga rantsattsun ababen hawansu.
Cinkoson Mutane Yasa Yan Majalisun Dokoki Na Jihar Kano Sauka Daga Motocinsu Inda Suka Tari Adaidaita Sahu Domin Karasawa Wajen Taron Daurin Auren.
Hon Mudassir Ibrahim Zawaciki - Kumbotso
Hon Tukur Muhammad Fagge - Fagge
Hon Abdulmuhaimin A Minjibir - Minjibir
Hon Ibrahim Malami Rano - Rano