Home Babban layin wutar lantarkin Nijeriya ya sake faɗuwa Babban layin wutar lantarkin Nijeriya ya sake faɗuwa Author - Jamilu Lawan Yakasai December 11, 2024 0 Babban layin wutar lantarkin Nijeriya ya sake faɗuwaVanguard ta rawaito cewa babban layin ya fadi ne a yau Laraba da misalin ƙarfe 23:06.Karo na Goma Sha Biyu 12 kenan cikin kasa da shekara guda layin wutar na sauka.Lamarin karancin wuta a Najeriya yazama ruwan dare, wanda al'umma kasar suka shiga cikin yanayi na durkushewar harkokinki kasuwansu na yau da kullum Facebook Twitter Whatsapp Newer Older