A wani yunkuri na inganta harkokin gudanar da mulki tare da habaka tsare-tsare ta hanyar hada kan al’umma, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sanar da kafa majalisar shura ta jihar Kano.
A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan,Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, yace majalisar ta kunshi fitattun mutane 46 da suka hada da fitattun malaman addinin musulunci, manyan malamai, da kuma fitattun shugabannin al’umma. Majalisar ta Shura zata zata zama mai alhakin alhakin bayar da shawarwarin kwararru ga gwamnati kan muhimman batutuwan da suka shafi zamantakewa da tattalin arziki da addini.
Kwamitin mai dauke da mutane 46 waÉ—anda suka haÉ—a da,
Shugaban majalisar
1. Professor Shehu Galadanci
Mataimaki
2. Professor Muhammad Sani Zahraddeen
Wakilan majalisar sun haÉ—a da
3. Sheikh Wazirin Kano
4. Sheikh Abdulwahhab Abdallah
5. Malam Abdullahi Uwais
6. Sheikh Karibullah Nasiru Kabara
7. Dr. Bashir Aliyu Umar
8. Sheikh Shehi Maihula
9. Sheikh Tijani Bala Kalarawi
10. Professor Umar Sani Fagge
11. Professor Dr. Muhammad Borodo
12. Sheikh Sayyadi Bashir Tijjani
13. Professor Muhammad Babangida
14. Sheikh Nasidi Abubakar Goron-Dutse
15. Khalifa Sukairaj Salga
16. Sheikh Hadi Ibrahim Hotoro
17. Khalifa Tuhami Atiku
18. Sheikh Nasir Adam
19. Professor Salisu Shehu
20. Sheikh Muhammad Bin Othman
21. Sheikh Musal Kasiyuni
22. Dr. Muhammad Tahir Adamu
23. Sheikh Liman Halilu Getso
24. Malam Abdurrahman Umar
25. Malam Ado Muhammad Dalhatu
26. Abdullahi Salihu Aikawa
27. Dr. Nazifi Umar
28. Shiek Abubakar Kandahar
29. Sheikh Umar Sanji Fagge
30. Sheikh Sani Shehu Maihula
31. Malam Kabiru Dantaura
32. Sheikh Sammani Yusuf Makwarari
33. Khalifa Abdulkadir Ramadan
34. Malam Nura Adam
35. Malam Ado Muhammad Baha
36. Malam Nura Arzai
37. Malam Saidu Adhama
38. Malam Sani Umar R/Lemo
39. Khalifa Hassan Kafinga
40. Gwani Ali Haruna Makoda
41. Sheikh Auwal Tijjani
42. Major General Muhammad Inuwa Idris
43. Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
44. Alhaji Sabiu Bako
45. Alhaji Muha
46. Gwani Shehu Wada Sagagi, wanda zai zama sakatare kuma shugaban sakatariyar majalisar.