Inna lillah wa Inna ilaihirrajiun Allah yayiwa baba Ahmad rasuwa Wanda akafi sani da Head master na cikin Shirin dadin kowa.. ubangiji Allah yajikansa da Rahma ameen
Mashiryin shirin wasan kwaikwayo Ibrahim Bala shine ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook, a yammaci wannan rana