A karshe dai Tinubu ya rantsar da sabon Gwamnan Rivers
Bayan kiraye-kirayen da al'ummar kasa da masana da jiga-jigan Yan siyasa sukayiwa Shugaba Tinubu ya yi fatali da shi.
Da yuyuwar kiraye-kirayen da ake yiwa shugaban kasa Tinubu ya tushe kunensa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da sabon Kantoman mulki na Jihar Rivers Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas mai ritaya, asa da sa'oi 24 bayan kafa dokar ta baci da kuma dakatar da Gwamna Simi Fubara da Æ´an majalisun dokokin jihar.
📷 Bayo Onanuga