Home Siyasa DA ƊUMI-ƊUMI: El-Rufai ya tabbatar da ficewa daga APC DA ƊUMI-ƊUMI: El-Rufai ya tabbatar da ficewa daga APC Author - Jamilu Lawan Yakasai March 10, 2025 0 DA ƊUMI-ƊUMI: El-Rufai ya tabbatar da ficewa daga APC Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya tabbatar da ficewar sa daga jam'iyyar APC.A wani sako da ya wallafa a shafin sa na X, El-Rufai ya baiyana cewa ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar Social Democratic Party, SDP. Tags Siyasa Facebook Twitter Whatsapp Newer Older