Home Police Report Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama wasu yan bindiga da suka shigo jihar Kano. Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama wasu yan bindiga da suka shigo jihar Kano. Author - Jamilu Lawan Yakasai March 08, 2025 0 Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama wasu yan bindiga da suka shigo jihar Kano. Jami’in hulda da jama’a na Rundunar yansandan jihar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.Cikin sanarwar Kiyawa ya ce nan gaba kadan za su fito da karin bayani bisa nasarar kama yan bindigar da suka yi Tags Police Report Facebook Twitter Whatsapp NewerRundunar yansandan jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama wasu yan bindiga da suka shigo jihar Kano. Older