Daga Maryam Shehu
Duba da watan Ramadan shugabar Gidan Talabijin Na ARTV Hajiya Hauwa Isah Ibrahim ta yiwa kafatanin ma'aikatanta ta gumishi, domin gudanar da azumin Ramadan cikin walwala.
Wannan na kunshe ne ta hannun Babban mataimaki na musamman ga shugabar Gidan, Hon Jameel Lawan Yakasai ya wallafa a shafin sa na Facebook,
Inda yace ma'aikatan gidan Talabijin na Abubakar Rimi na cikin alkhairi dumu-dumu, wanda ta rabawa ma'aikatan taliya, ta kuma kara tsakuro wasu ta hada musu da turamen atamfa, da kudade.
Wannan lamari bai tsaya anan ba kawai, ya hada da mabukata wadanda ba ma'aikata ba,
Inda yace suma wasu daga cikin 'yan Siyasa nan gaba kadan rabon nata zai Isa garesu, wannan dai ba shine nafarko ba, wancan azumin da ya gabata a lokacin tana Mai mukamin mataimakiyar Manajan Darakta "DMD" tayi makamancin wannan tagumishi ga iya Yan siyasa.
Da babbar sallah a lokacin tana mairikon mukamin Manajan Darakta ta yankawa ma'aikatanta shanu dama kudin cefane, a cewar sa.
Kamata ya yi mawadata su tashi haikan wajen tallafawa mabukata, domin neman aljannah na Al'ummar muslumi ne gabadaya.