Wasu Mazauna Kududdufawa Fegin kara, da garin iya dake Jihar Kano, na neman daukin mahukunta bisa yadda ake gona Kashi a yankin.