Home Allah ya yiwa Galadiman Kano Alh. Abbas Sanusi rasuwa Allah ya yiwa Galadiman Kano Alh. Abbas Sanusi rasuwa Author - Jamilu Lawan Yakasai April 02, 2025 0 Innalillahi Wa Inna'ilaihir Rajiu'n.Allah Ya yiwa Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi Bayero Rasuwa cikin wannan dare.Shi ne mahaifin shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas Sunusi,Kuma guda daga cikin aminai, Yan gaba-gaba a wajen marigayi Sarkin Kano Ado Bayero Facebook Twitter Whatsapp Newer Older