Allah ya yiwa hakimin gabasawa dake Kano Rasuwa
Allah Ya yiwa hakimin gabasawa Alhaji Sani dawaki gabasawa rasuwa a yammacin wannan rana ta alhamis, a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, za’a sanar da lokacin jana’izar sa
Muna kara addu'ar Allah Ya Jikansa da gafara Ya kyauta ta makwancinsa.