Fitaccen Karamin Kasar India daya taka rawa cikin shirin "Dus Numbari" ya rasu
Fitaccen jarumin Bollywood kuma mai shirya finafinai, Manoj Kumar, ya rasu yana da shekaru 87, bayan fama da rashin lafiya.
Jarumin dai ya taka rawa a fina-finai da dama da suka yi tashe a shekarun 1960 zuwa 1970, ciki kuwa har da fim 'Dus Numbari'.