Kotu ta bada belin shararriyar Yar Tiktok Alpha Charles
Kotun majistret mai lamba 17, Æ™arÆ™ashin jagoranci mai shari’a Huda Haruna ta bayar da belin matashiyar yar Tiktok din nan Alpha Charles, wadda Æ´an sanda suka gurfanar a gaban kotun kan zargin Alpha da laifin É“ata suna.
Kunshin zargin ya bayyana cewar, Alpha Charles ta ɓata sunan Sadiya Haruna ta dandalin sada zumunta.
Yayin da aka karanta mata tuhumar ta musanta kuma lauyoyin da suke kare ta sun roÆ™i beli, kotun ta sanya ta a hannun beli a bisa sharaÉ—in mutum biyu daya dole ya zama É—an uwanta na jini É—aya kuma ma’aikacin gwamnati mai mataki na 16, idan ta tsere, masu karÉ“ar belin za su ajiye wa kotun Naira dubu dari biyar.