Tirƙashi: Lokacin da Musa Ilyasu Kwankwaso ke gaishe da Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu a fadar sa.
Musa Ilyasu ya miƙa gaisuwar tasa ne a lokacin da ya halarci jana'izar Galadiman Kano Marigayi Abbas Sunusi Bayero, a yau Laraba.
Me za ku ce?