Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran manyan jami’an gwamnati yin tafiye-tafiye zuwa kasashen waje a aljihun gwamnati.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran manyan jami’an gwamnati yin tafiye-tafiye…