Rundunar yansandan jihar Kano ta ce ta sami nasarar kama wasu yan bindiga da suka shigo jihar Kano.